Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Zariya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Zariya
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1962

Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Zariya a turance Federal College of Education Zaria, kwaleji ce ta koyarwa da fasaha wanda aka kafa a [Zariya], wanda gwamnatin tarayya ta kafa. Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta kasance ada ana kiranta da (Kwalejin Horar da Malamai a Zariya). wadda a turance ake kira da Advanced Teachers’ College zaria.[1][2][3][4]

Darussan da aka bayar[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kimiyyar Noma
  • Harshen Larabci / Fasaha da Al'adun Al'adu
  • Larabci / Turanci
  • Larabci / Faransanci
  • Larab / Hausa
  • Hausa/ Turanci
  • Karatun Larabci / Addinin Musulunci
  • Harshen Larabci / Nazarin zamantakewa
  • Biology / Chemistry
  • Biology / Geography
  • Biology / Cigaban ilimin kimiyya
  • Biology / Ilimin lissafi
  • Biology / Physics
  • Chemistry / Cigaban ilimin kimiyya
  • Chemistry / Lissafi
  • Chemistry / Physics
  • Karatun Addinin Kirista / Turanci
  • Karatun Addinin Kirista / tattalin arziki
  • Karatun Addinin Kirista / Faransawa
  • Nazarin Addinin Kirista / Geography[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Federal College of Education". fcezaria.net. Retrieved 2020-04-01.
  2. "List of colleges of education in Nigeria", Wikipedia (in Turanci), 2020-02-09, retrieved 2020-04-01
  3. "allafrica".
  4. Ibeh, Chinonso (2020-01-20). "FCE ZARIA Admission List 1st, 2nd, 3rd Batch 2019/2020 Is Out | Check Status". Jamb Admission (in Turanci). Retrieved 2020-04-01.
  5. ago, Hayatu Daufa 1 year (2018-02-11). "List of Courses Offered at Federal College Of Education Zaria (FCEZARIA)". Nigerian Scholars (in Turanci). Retrieved 2020-04-01.