Kwalejin Koyon Shugabanci da Mu'amala ta Ningi
Appearance
Kwalejin Koyon Shugabanci da Mu'amala ta Ningi | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | jami'a |
Kwalejin Koyon Shugabanci da Mu'amala ta Ningi wata babbar makaranta ce ta koyar da harkokin mulki wadda ta kasance mallakin gwamnatin jihar Bauchi . Kwalejin an gina ta ne a garin Ningi, karamar hukumar Ningi, a jihar Bauchi, Najeriya. [1]
Rassan Koyo
[gyara sashe | gyara masomin]Waɗannan su ne sassan da ake da su a cikin CASS Ningi: [2]
- Ilimin Shugabantar Jama'a
- Ilimin Hulda da al'umma
- Karatun Kananan Hukumomi
- Fasaha da Gudanarwa na ofis
- Laburare da Kimiyyar Bayanai
- Laburare da Kimiyyar Bayanai
- Ilimin Akawu
- Banki da Kudi
- Gudanar da Kasuwanci da Tattali