Jump to content

Kwalejin ilimi ta jihar Akwa Ibom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin ilimi ta jihar Akwa Ibom
Bayanai
Iri cibiya ta koyarwa
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 10 ga Janairu, 1991
akscoe.edu.ng

Kwalejin ilimi ta jihar Akwa Ibom kwaleji ce da ke Afaha Nsit, Etinan, jihar Akwa Ibom a Najeriya. [1] [2] [3]

Gwamnatin Jiha ta kafa ta a ranar 10 ga ga watan Janairun 1991. [4] Farko kafa makarantar tana da ɗalibai 179 da ma'aikata 352. [5]

Kwasa-kwasai

[gyara sashe | gyara masomin]

Kwalejin tana koyar da shirye-shirye a fannin Noma, Kimiyya, Fasaha, Kimiyyar zamantakewa da kasuwanci. [6]

Kwalejin a halin yanzu tana da alaƙa da Jami'ar Uyo don gudanar da karatun digiri na cikakken lokaci-(full time) da na ɗan lokaci-(part time).

  1. press_admin (15 June 2023). "History of Akwa Ibom State College of Education". PressPayNg Blog (in Turanci). Retrieved 24 January 2024.
  2. "_poName, Akwa Ibom - Photos". Hotels.ng Places. Retrieved 24 January 2024.
  3. "Akwa Ibom State College of Education akscoe| School Fees, Courses & Admission info". universitycompass.com. Retrieved 24 January 2024.
  4. "_poName, Akwa Ibom - Photos". Hotels.ng Places. Retrieved 24 January 2024.
  5. press_admin (15 June 2023). "History of Akwa Ibom State College of Education". PressPayNg Blog (in Turanci). Retrieved 24 January 2024.
  6. "Akwa Ibom State College of Education akscoe| School Fees, Courses & Admission info". universitycompass.com. Retrieved 24 January 2024.