Kwalejin koyar da shari’ar Musulunci ta Aminu Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin koyar da shari’ar Musulunci ta Aminu Kano

Bayanai
Iri jami'a

Kwalejin koyar da shari’ar Musulunci ta Aminu Kano babbar makarantar koyar da ilimin shari’a ce ta gwamnatin jaha da ke jihar Kano a Najeriya . Shugaban makarantar na shine yanzu Balarabe A. Jakada.[1][2][3][4]

Darussa[gyara sashe | gyara masomin]

Cibiyar tana ba da darussa kamar haka;[5][6][7]

  • Turanci
  • Karatun Ilimin Firamare
  • Geography
  • Larabci
  • Tarihi
  • Nazarin zamantakewa
  • Hausa
  • Ilimin Jiki Da Lafiya
  • Ilimin Kula da Yara na Farko
  • Ilimi na Musamman
  • Karatun Musulunci
  • Ilimin tattalin arziki
  • Kimiyyar Siyasa
  • Kimiyyan na'urar kwamfuta
  • Ilimin Kasuwanci

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nigeria: Aminu Kano College to Offer Degree Course in Qur'anic Science". allAfrica.com. 2003-10-09. Archived from the original on 2003-11-04. Retrieved 2021-09-02.
  2. "Ganduje Inaugurates Visitation Panels to Probe Schools". THISDAYLIVE (in Turanci). 2021-07-29. Retrieved 2021-09-02.
  3. "Life is competitive – Dija Isa Hashim". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-09-02.
  4. "Yusuf Maitama Sule University, Kano, shortlists 8 candidates for the post of Vice-Chancellor". The Sun Nigeria (in Turanci). 2020-09-25. Retrieved 2021-09-02.
  5. "Official List of Courses Offered in Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies (AKCILS) - Myschool". myschool.ng (in Turanci). Retrieved 2021-09-02.
  6. "List of Courses Offered at Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies". Nigerian Scholars (in Turanci). 2018-04-06. Archived from the original on 2021-09-02. Retrieved 2021-09-02.
  7. "Welcome to AKCILS | AMINU KANO COLLEGE OF ISLAMIC AND LEGAL STUDIES". akcils.edu.ng. Archived from the original on 2021-09-02. Retrieved 2021-09-02.