Kwararon roba
Appearance
Kwararon roba | |
---|---|
contraceptive (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | male contraceptive (en) |
Amfani | barrier contraception (en) , safe sex (en) da prevention of sexually transmitted diseases (en) |
Facet of (en) | women's health (en) |
Kayan haɗi | natural rubber (en) , latex (en) , polyurethane (en) da synthetic rubber (en) |
Subject has role (en) | essential medicine (en) |
Kwararon roba, ( da turanci ana kiranshi da Condom) wata rigace ta roba da mace ko namiji zasu iya sakawa a al'aurarsu domin kare kansu daga daukar ciki lokacin saduwa.
Kwararon roba (Condom) kala biyu ce
1. Kwararon roba ta maza
2.kwararon roba ta mata
Akwai wasu amfani da ake Yi da condom Bada wurin saduwa Sune kamar haka
1.Wurin Hana zubar jinin bayan haihuwa
2.Wurin yin awan ciki ta kasan, mace