Jump to content

Kyogo Furuhashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kyogo Furuhashi
Rayuwa
Cikakken suna 古橋匡梧
Haihuwa Nara Prefecture (en) Fassara, 20 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Japan
Karatu
Makaranta Chuo University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Gifu (en) Fassara2017-20186818
Vissel Kobe (en) Fassara2018-ga Yuli, 20219542
  Japan national football team (en) Fassara2019-
  Celtic F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 8
Nauyi 63 kg
Tsayi 170 cm

Kyogo Furuhashi (an haifeshi ranar 20 ga Janairu 1995), wanda aka fi sani da suna Kyogo, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Japan wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Scotland ta Celtic da kuma tawagar ƙasar Japan.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.