La Renaissance
La Renaissance | |
---|---|
national anthem (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya |
Mawaki | Herbert Pepper (en) |
Lyricist (en) | Barthélemy Boganda (mul) |
Mabuɗi | E major (en) |
Effective date (en) | 1960 |
"La Renaissance" (Sango [1] ) ita ce waƙar ƙasa ta Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.[2] An karbe ta ne a ranar 25 ga watan Mayun 1960, jim kadan kafin jamhuriyar ta samu 'yancin kai a ranar 13 ga watan Agustan wannan shekarar.[3] Firayim Minista Barthélémy Boganda ne ya rubuta kalmomin. Mawaƙin Faransa Herbert Pepper ne ya shirya waƙar, wanda kuma ya tsara taken ƙasar Senegal, "Le Lion rouge"[4] Waƙar kuma ita ce waƙar ƙasa a lokacin daular Afirka ta Tsakiya (1976-1979).[5][6]
Waƙoƙi
[gyara sashe | gyara masomin]Waƙar tana da waƙoƙin hukuma a cikin Faransanci da harshen Sango na ƙasa.
Wakokin Faransanci | Sango lyrics [7] | Sango IPA rubutun [lower-alpha 1] | Fassarar Turanci |
---|---|---|---|
Ô Centrafrique, ô berceau des Bantous ! |
Bêafrîka, mbeso tî âBantu |
[bʷé.à.frí.kà ᵐbʷɛ̀.sò tʲí á.bʷã̀.tù] |
Oh! Central Africa, cradle of the Bantu! |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Presidence » Symboles" . renaissance.cf . Archived from the original on 2021-04-15. Retrieved 2022-01-10.
- ↑ Dobler, Lavinia (1968). National Holidays Around the World . Fleet Press Corporation. pp. 218, 47. ISBN 978-0-8303-0044-0
- ↑ Ambassade (U.S.), Central African Republic (1959). République Centroafricaine, Unité, Dignité, Travail .
- ↑ Goumba, Abel (2007). Les mémoires & les réflexions politiques du résistant anti-colonial, démocrate et militant panafricaniste, Abel Goumba: De la loi-cadre à la mort de Barthélemy Boganda (in French). Ccinia communication. p. 175. ISBN 978-2-915568-07-3
- ↑ Doeden, Matt (2009-01-01). Central African Republic in Pictures . Twenty-First Century Books. p. 69. ISBN 978-1-57505-952-5
- ↑ "Afro Asian Cultural Museum" . afroasian.symbiosis.ac.in . Retrieved 2022-01-09.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:1
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found