Labule
Appearance
Labule | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | linens (en) da hanging (en) |
Kayan haɗi | textile (en) |
Has contributing factor (en) | rana |
Labule, sutura ce wadda ake amfani da ita wajen rufe haske daga ketowa a cikin ɗaki. Ana amfani da labule wajen kare abubuwa 3 kamar haske, sanyi da kuma ƙura, duk ana sakin labule a ɗaki don waɗannan abubuwan. Sai kuma a yayin da aka buɗe ƙofar ɗaki idan ba'a so a barta a wangale sai a saki labule don a suturta ɗakin.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "interior decoration". Britannica. Retrieved 2 January 2024.
- ↑ Bane, Deklyn (2 January 2024). "The History of Curtains and Drapery Through the Ages". SBFabrics (in Turanci). Retrieved 2 September 2019.