Lagos Central
Appearance
| zaben sanatoci | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | jahar Legas |

Lagos Central Senatorial District a jihar Legas, Najeriya ta kunshi kananan hukumomin Apapa, Eti-Osa, Legas Island, Legas Mainland, da oi,aaSurulere. Sanata mai wakiltar yankin a halin yanzu shine Wasiu Sanni na jam'iyyar All Progressives Congress, wanda aka zaba a 2023.