Laila Doguwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Laila Doguwa

Laila Doguwa (An haife ta ranar 10 ga watan December, 1944) a Garin Gabas Jihar Jigawa.

Karatu da mukami[gyara sashe | gyara masomin]

Tayi makaranta a St. Louis School Kano. Ta cigaba da karatunta bayan auren nata. Member ce a ‘Jam’iyyar Matan Arewa (JMA)’ Kaduna. An bata mukamin gargajiya na matsayin garkuwan gari. Wannan shine lokaci na farko da aka baiwa mace wannan matsayin.

Aure[gyara sashe | gyara masomin]

An mata aure a watan February, 1958, a lokacin tana da shekara sha 13 da wata 3 a rayuwarta.[ana buƙatar hujja]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]