Jump to content

Landry Poulangoye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Landry Poulangoye
Rayuwa
Haihuwa Gabon, 9 Satumba 1976 (48 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Arema F.C. (en) Fassara2009-2010110
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Jean Landry Poulangoye Mayelet (an haife shi ranar 9 ga watan Satumba 1976) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. [1]

A cikin watan Disamba 2014, Poulangoye ya shiga ƙungiyar R. Sprimont Comblain Sport ta Belgium daga FC Martigues waɗanda ke cikin matsalolin kuɗi.[2] A lokacin rani 2005 ya bar Sprimont[3] kuma ya koma ƙungiyar FA Carcassonne Villalbe na ƙaramin matakin Faransa. [4]

Poulangoye ya buga wa kulob din Arema FC Super League na Indonesia wasa a kakar 2009–10[5] kuma ya buga wasanni 11. Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta sanyawa kungiyar takunkumi saboda ta soke kwantiraginsa ba tare da wani bangare ba.[6]

A cikin shekarar 2011, ya buga wasa a wani Indonesian side, Aceh United.[7] [8]

  1. Landry Poulangoye at National-Football-Teams.com
  2. Bodeaux, Bruno; Delisse, Jean-François (6 December 2004). "Ligue des champions cette semaine En division 2 En division 3" . Le Soir (in French). Retrieved 18 August 2020.
  3. "Les transferts de Sprimont" . Les Sports (in French). 2 July 2005. Retrieved 18 August 2020.
  4. "Le FACV monte en puissance FACV 2 - ALBI 1" . La Dépêche du Midi (in French). 1 August 2005. Retrieved 18 August 2020.
  5. "Jean Landry Poulangoye Mayelet" . liga- indonesia.co.id. Archived from the original on 28 November 2010. Retrieved 29 May 2012.
  6. "Inilah Profil Pemain yang Membuat Arema Kena Sanksi FIFA" . Jawa Pos News Network (in Indonesian). 13 September 2013. Retrieved 18 August 2020.
  7. "LPI Review: Bintang Medan Unggul Tipis dari Aceh United" . bola.net (in Indonesian). 22 January 2011. Retrieved 18 August 2020.
  8. Mbog Batassi, Pierre Eric (7 July 2011). "Gabon: Les supporters des Panthères veulent du changement" (in French). Retrieved 18 August 2020.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Landry Poulangoye at FootballDatabase.eu
  • Landry Poulangoye at ForaDeJogo (archived)