Laruma River
Appearance
| Bayanai | ||||
|---|---|---|---|---|
| Ƙasa | Tsibiran Solomon | |||
| Wuri | ||||
| ||||

Kogin Laruma hakikar mashigar ruwa ce a Bougainville a cikin tsibiran Solomon na Tekun Fasifik. Laruma yana bakin gabar yamma na tsibirin a gefen farar kasan tudun Keriaka, Laruma ya ratsa cikin lambatun Sulemanu. Bakin kogin yana arewacin ƙauyen Laruma (yawan jama'a ɗari da arba'in da ɗaya 141 a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da biyu 1972 [1] ) da kudancin Turupei. [2] Kogin Laruma yana nuna iyaka tsakanin yaren Bannoni - masu magana da harshen kudu da harshen Pivu - masu magana da mutanen arewa. [3] A cikin shekara ta alif dubu biyu da ɗaya 2001, kwarin Laruma yana da yawan jama'a goma sha huɗu 14 a kowace km2.
