Last Night (1964 fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Last Night (1964 fim)
Asali
Lokacin bugawa 1963
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Kamal El Sheikh
'yan wasa
Samar
Editan fim Q43380741 Fassara
Director of photography (en) Fassara Q60578739 Fassara
External links

Last Night ( Larabci: الليلة الأخيرة‎ , fassara. Al-Laylah al-Akheera) fim ne na sirrin Masarawa na 1964 wanda Kamal El Sheikh ya jagoranta. An shigar da shi a cikin wanda za'a bawa kyautar 1964 Cannes Film Festival.[1]

Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Faten Hamama - Nadia da ƴar uwarta Fawzya.
  • Ahmed Mazhar - Dr.
  • Mahmoud Moursy - Shoukry.
  • Madiha Salem - Diyar Nadia.
  • Abdul Khalek Saleh.

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Festival de Cannes: Last Night". festival-cannes.com. Retrieved 2009-02-28.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]