Laurent Dona Fologo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Laurent Dona Fologo
minista


shugaba

19 Mayu 2011 - Marcel Zadi Kessy (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Sinématiali (en) Fassara, 12 Disamba 1939
ƙasa Ivory Coast
Mutuwa Abidjan, 5 ga Faburairu, 2021
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Koronavirus 2019)
Karatu
Makaranta Lille school of journalism - École supérieure de journalisme de Lille (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
hoton fologo
hoton fologo

Laurent Dona Fologo (12 ga watan Disamba shekarar 1939 - 5 ga watan Fabrairu shekarar 2021) ɗan siyasan Ivory Coast ne. Daga shekarar 2000 zuwa shekarar 2011, ya kasance Shugaban Majalisar Conseil économique et social (Côte d'Ivoire) [fr] Ya kasance memba na Jam'iyyar Democrat . An haifi Fologo a Sinématiali, Tsohuwar Faransa ta Yammacin Afirka .

Fologo ya mutu a ranar 5 ga watan Fabrairu shekarar 2021 a Abidjan, Ivory Coast yana da shekara 81.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Laurent Dona-Fologo, grande figure de la politique en Côte d'Ivoire, est mort à 82 ans". Le Monde (in French). 6 February 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)