Lavinia Haitope

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lavinia Haitope
Rayuwa
Haihuwa Namibiya, 3 ga Maris, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Lavinia Haitope (an haife ta a ranar 3 ga watan Maris shekara ta 1990) 'yar Namibiya ce 'yar wasan tsere mai nisa (Long-distance runner).[1] Ta shiga gasar gudun fanfalaki ta mata a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2017 a wasannin guje-guje da tsalle-tsalle.[2]

A cikin shekarar 2018, ta shiga gasar gudun fanfalaki na mata a gasar Commonwealth ta shekarar 2018 da aka gudanar a Gold Coast, Australia. [3] Ta kare a matsayi na 7. [3] A cikin shekarar 2019, ta yi takara a cikin manyan tseren mata a gasar 2019 IAAF Cross Country Championship da aka gudanar a Aarhus, Denmark. [4] Ta kare a matsayi na 52. [4] A cikin shekarar 2019, ta kuma wakilci Namibiya a gasar shekarar 2019 ta bakin teku na Afirka (African Beach Games) da aka gudanar a Sal, Cape Verde kuma ta lashe lambar azurfa a tseren rabin marathon na mata.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Lavinia Haitope" . IAAF. Retrieved 6 August 2017.
  2. "Marathon women" . IAAF. Retrieved 6 August 2017.
  3. 3.0 3.1 "Athletics Results Book" (PDF). 2018 Commonwealth Games. Archived (PDF) from the original on 8 July 2020. Retrieved 8 July 2020.Empty citation (help)
  4. 4.0 4.1 "Senior women's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships . Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.Empty citation (help)
  5. "Women's half marathon" (PDF). 2019 African Beach Games. Archived (PDF) from the original on 16 July 2020. Retrieved 16 July 2020.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]