Le casseur de pierres
Appearance
| Le casseur de pierres | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1989 |
| Asalin harshe | Faransanci |
| Ƙasar asali | Faransa da Tunisiya |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Mohamed Zran |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Le casseur de pierres ɗan gajeren fim ɗin wasan kwaikwayo ne na shekarar 1989 na Tunisiya wanda Mohamed Zran ya bada umarni. An haska shirin fim din a cikin sashin Un Certain Regard a lokacin bikin 1990 Cannes Film Festival.[1]
Ƴan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Abdallah Maymoun - Sabeur
- Monia Tkitik - Monia
- Fatha Mahdoui - Fatima
- Moufida Zran - Scheherezade
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Festival de Cannes: Le casseur de pierres". festival-cannes.com. Retrieved 2009-08-08.