Mohamed Zran
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Zarzis (en) |
| ƙasa | Tunisiya |
| Karatu | |
| Harsuna | Larabci |
| Sana'a | |
| Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da jarumi |
| IMDb | nm0958110 |

Mohamed Zran (an haife shi 23 ga Agusta 1959) darektan fina-finan Tunisiya ne kuma marubucin fim. Fim ɗin sa Le casseur de pierres an nuna shi a cikin sashin Un Certain Regard a 1990 Cannes Film Festival.[1]
Fim
[gyara sashe | gyara masomin]Darakta
[gyara sashe | gyara masomin]Jarumi
[gyara sashe | gyara masomin]- Alger, The White by Cyril Collard as Muhammed (1986)
- Bye Bye by Karim Dridi (1995)
- The Prince by Martha Coolidge (2005)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Festival de Cannes: Le casseur de pierres". festival-cannes.com. Retrieved 2009-08-08.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mohamed Zran on IMDb