Leeds

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Leeds.

Leeds [lafazi : /lidz/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Leeds akwai mutane 781,700 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Leeds a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa. Jane Dowson, ita ce shugaban birnin Leeds.