Leeds
Appearance
Leeds | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya | ||||
Constituent country of the United Kingdom (en) | Ingila | ||||
Region of England (en) | Yorkshire and the Humber (en) | ||||
Metropolitan county (en) | West Yorkshire (en) | ||||
District with city status (en) | Leeds (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 789,194 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 1,430.48 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 551.7 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | River Aire (en) , Leeds and Liverpool Canal (en) da Meanwood Beck (en) | ||||
Altitude (en) | 51 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Leeds (en) (1321)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0113 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | leeds.gov.uk |
Leeds [lafazi : /lidz/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Leeds akwai mutane 781,700 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Leeds a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa. Jane Dowson, ita ce shugaban birnin Leeds.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wasu sojan gabas ta tsakiya ya sake ziyartar Burtaniya, rayuwa a lokacin yakin Leeds Ingila UK 1943
-
Briggate, Leeds
-
Wurin shakatawa na Horsforth, Leeds
-
Gidan tarihi na birnin Leeds