Jump to content

Leila Ouahabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leila Ouahabi
Rayuwa
Haihuwa Mataró (en) Fassara, 22 ga Maris, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2007-2010
  Spain women's national under-19 association football team (en) Fassara2010-2012100
FC Barcelona Femení (en) Fassara2011-2013212
Valencia Féminas CF (en) Fassara2013-2016853
  Catalonia women's national football team (en) Fassara2014-20233
  Spain women's national association football team (en) Fassara2016-2023421
FC Barcelona Femení (en) Fassara2016-2022861
Manchester City W.F.C. (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Nauyi 58 kg
Tsayi 171 cm
Leila Ouahabi
Leila Ouahabi

Leila Ouahabi El Ouahabi (an haife ta ranar 22 ga watan Maris din Shekarar 1993). ta kasance yar'wasan ƙwallon ƙafan kungiyar Spain women's national football team, wacce ayanzu take buga wasa a ƙungiyar kulub ɗin FC Barcelona

Matakin kulub

[gyara sashe | gyara masomin]

Ouahabi bayan ta buga kakanta na farko a ƙasar Spaniya a gasar Primera División tare da FC Barcelona, Ouahabi ta koma kulub ɗin Valencia a shekarar 2013,[1] inda taci gaba da wasa har sai shekarar 2016, a inda kuma ta sake komawa kulub ɗin Barcelona.

  1. "Profile at Valencia Féminas website". Archived from the original on 2016-02-21. Retrieved 2019-06-20.