Leka Mini Baridam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leka Mini Baridam
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 20 century
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara

Leka Mini Baridam ta kasan ce yar wasan wasan Taekwondo ce' yar Najeriya da ke fafatawa a manyan rukunin mata. Ta lashe lambar tagulla a Wasannin Afirka na 2011 a cikin 73 kilogiram na.

Aikin wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

Baridam ya fafata a cikin 73 kg a Gasar Wasannin Afirka na 2011 da aka gudanar a Maputo, Mozambique kuma ta lashe lambar tagulla.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "TaekwondoData". TaekwondoData (in Turanci). Retrieved 2021-02-01.