Lena Malkus
Appearance
Lena Malkus | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bremen, 6 ga Augusta, 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahaifiya | Ruth Holzhausen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Lena Malkus (An haife ta a ranar 6 ga watan Agustan shekarar 1993 a garin Bremen Yar wasan dogon tsalle ne na kasar Jamusawa .
Wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]Ta lashe gasar wasannin Olympics ta matasa ta lokacin bazara na shekarata 2010, da gasar cin kofin matasa ta Turai ta 2011 da kuma gasar zakarun Turai ta U23 na shekarar 2013 sannan ta lashe lambar azurfa a gasar matasa ta duniya ta shekarar 2012 . Ta kuma shiga gasar cin kofin duniya ta 2013 da 2015 ba tare da ta kai ga wasan karshe ba. [1]
Tsalle mafi kyau da ta yi na tsawonta ya kai mita 6.88, wanda aka cimma a watan Mayu 2014 a Weinheim . [1]
Rikodin gasar
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Representing Jamus | |||||
2009 | European Youth Olympic Festival | Tampere, Finland | 1st | Long jump | 6.33 m |
2010 | Youth Olympic Games | Singapore | 1st | Long jump | 6.40 m |
2011 | European Junior Championships | Tallinn, Estonia | 1st | Long jump | 6.40 m |
2012 | World Junior Championships | Barcelona, Spain | 2nd | Long jump | 6.80 m |
2013 | European U23 Championships | Tampere, Finland | 1st | Long jump | 6.76 m |
World Championships | Moscow, Russia | 17th (q) | Long jump | 6.49 m | |
2015 | European U23 Championships | Tallinn, Estonia | 5th | Long jump | 6.64 m |
World Championships | Beijing, China | 22nd (q) | Long jump | 6.46 m |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Lena Malkus at World Athletics