Jump to content

Leticia Adelaide Appiah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leticia Adelaide Appiah
Rayuwa
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a likita da executive director (en) Fassara

Leticia Adelaide Appiah wata likita ce ’yar Ghana kuma Babbar Jami’ar Kiwon Lafiyar Jama’a, Ita ce babbar mai bada umarni a hukumar kula da yawan jama’a ta kasa (NPC).[1][2] Ta halarci Achimota Senior High.

  1. National Population council. "EXECUTIVE DIRECTOR'S PROFILE". National Population council. Archived from the original on 30 March 2018. Retrieved 31 March 2018.
  2. "Ghana needs practical measures to slow down population growth – Dr Appiah - BusinessGhana News | General". www.businessghana.com. Retrieved 2018-03-31.