Jump to content

Lewis Banda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lewis Banda
Rayuwa
Haihuwa Bulawayo, 16 Satumba 1982 (42 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Mazauni Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Milton High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 65 kg
Tsayi 170 cm
hoton tutar kasar Zimbabwe

Lewis Simon Banda (an haife shi a ranar 16 ga watan Satumbar shekarar 1982 a garin Tshabalala) ɗan wasan tseren kasar Zimbabwe ne wanda ya ƙware a tseren mita 400.[1]

Mafi kyawun lokacin sa shine 44.58 seconds, wanda aka samu a watan Mayun shekarar 2004 a garinTucson. Wannan shine tarihin kasar Zimbabwe a halin yanzu.[2] A shekarar ne ya kai wasan kusa da na karshe a gasar Olympics.

Rikodin na gasar

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing  Zimbabwe
2002 Commonwealth Games Manchester, United Kingdom 400 DQ
4 × 400 m relay DQ
2004 African Championships Brazzaville, Republic of the Congo 4th 200 m 21.08
1st 4 × 400 m relay 3:02.38
Olympic Games Athens, Greece 8th (sf) 400 m 45.23
2006 African Championships Bambous, Mauritius 7th 400 m 47.18
2007 All-Africa Games Algiers, Algeria 20th (sf) 400 47.22
3rd 4 × 100 m relay 39.16 (NR)
3rd 4 × 400 m relay 3:04.84
World Championships Osaka, Japan 28th (h) 400 m 45.47
2008 Olympic Games Beijing, China 47th (h) 400 m 46.76
  1. Lewis Banda at World Athletics
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Lewis Banda" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 30 November 2010. Retrieved 27 March 2018.