Jump to content

Lidiya Tseraskaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lidiya Tseraskaya
Rayuwa
Haihuwa Astrakhan (en) Fassara, 23 ga Yuni, 1855
ƙasa Kungiyar Sobiyet
Russian Soviet Federative Socialist Republic (en) Fassara
Russian Empire (en) Fassara
Mutuwa Moscow, 22 Disamba 1931
Makwanci Vagankovo Cemetery (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari
Employers Sternberg Astronomical Institute (en) Fassara

Lidiya Petrovna Tseraskaya née Shelekhova (Rashanci: Лидия Петровна Цераская) (22 ashirin da biyu ga watan Yuni shekara 1855 zuwa -ashirin da hudu 24ga watan Disamba shekara 1931) masaniyar taurariyar Rasha ce.

Tseraskaya an haife ta a Astrakhan, kuma ta sauke karatu daga Cibiyar Malamai a Petersberg. Ta yi aiki a Moscow Observatory, inda ta gano 219 m taurari ; daga cikinsu (1905) RV Tauri m kuma ta gane bambancinsa. An sanya mata sunan dutsen Venusian Tseraskaya. An buga takardun karatunta a ƙarƙashin sunan mijinta, "W. Ceraski".

Tseraskaya ta auri Vitold Tserasky shekara (1849-zuwa shekara 1925), wadda kuma aka santa da Vitol'd Karlovic Tseraskiy ko Witold Ceraski, wanda ita ce Farfesa na Astronomy a matsayin Jami'ar Moscow kuma darekta a Moscow Observatory ( , bayan wanda asteroid 807 Ceraskia da Lunar crater Sunan <i id="mwGw">Tseraskiy</i>.