Jump to content

Lisa Castel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lisa Castel
Rayuwa
Haihuwa Quela (en) Fassara, 1955 (68/69 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan jarida, maiwaƙe da marubuci

Lisa Castel (an haife ta a ranar 22 ga watan Disamba 1955 a Quela, Lardin Malanje), marubuciya ce kuma 'yar jarida 'yar ƙasar Angola.

A cewar Luís Kandjimbo, Castel na cikin rukuni na marubuta mata na zamani a Angola irin su Ana Paula Tavares, Amélia da Lomba da Ana de Santana, wanda ya kira "Ƙarni na rashin tabbas" ("Geração das Incertezas"), marubuta. waɗanda yawanci ke nuna bacin rai da rashi a cikin ayyukansu, suna nuna rashin jin dadinsu da yanayin siyasa da zamantakewa a ƙasar.[1]

Castel ta yi aiki ga Jornal de Angola da mujallar Archote. Ita ce ta rubuta tarin wakoki Mukanda, wanda aka wallafa a shekarar 1988.[2]

  • Mukanda, Luanda, Angola : União dos Escritores Angolanos, 1988. Samfuri:OCLC
  1. "Amélia Dalomba" (in Portuguese). Infopedia.pt. Retrieved 5 October 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Lisa Castel" (in Portuguese). Infopedia.pt. Retrieved 5 October 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)