Littafin addini
Appearance

Littafan Addinai: sune ake kira da littafi mai tsarki, waɗanda suka hada da Alkur'ani na Musulunci, Baibul na Kiristanci, akwai sauran littattafan su Attaura wadda aka saukarwa da Annabi Musa, da Zabura ta Annabi Dawud Baban Annabi Sulaiman, da Suhfi Ibrahim.