Liverpool F.C.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Group half.svgLiverpool F.C.
Liverpool FC crest, Main Stand.jpg
Centenary Stand.jpg
Bayanai
Suna a hukumance
Liverpool Football Club
Iri association football club (en) Fassara
Ƙasa Birtaniya
Laƙabi The Reds
Mulki
Shugaba Tom Werner (en) Fassara
Hedkwata Liverpool
Mamallaki Fenway Sports Group (en) Fassara
Sponsor (en) Fassara Standard Chartered (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 3 ga Yuni, 1892
Wanda ya samar
Awards received

liverpoolfc.com


Facebook icon 192.pngTwitter Logo.pngYoutube-variation.pngInstagram logo 2016.svg

Liverpool Football Club kulob ɗin ƙwararrun ƴan ƙwallon ƙafa ne wanda ke zaune a birnin Liverpool a ƙasar England, tana fafatawa a gasar Premier League, wanda shine babban gasa na English football. Kulub ɗin ta samu nasarar lashe kofin European Cups guda shida, fiye da ko wacce kulob a ƙasar England, UEFA Cups guda 3, UEFA Super Cup guda 3, 18 League titles, 7 Kofin FA, a record 8 League Cups, da kuma FA Community Shield guda goma sha biyar (15).

An kafa ta a 1892, kulob ɗin ya shiga cikin Football League A shekarar da ta biyo baya, kuma tana wasannin ta ne a Anfield tun da a ka kafa ta. Liverpool ta zamar da kanta babban kulob a English da European football a shekarun 1970s da 1980s sanda Bill Shankly da Bob Paisley suka jagoranci ƙungiyar samun nasara League titles guda goma sha ɗaya (11) da seven European trophies. A karkashin jagorancin Rafael Benítez da captain Steven Gerrard, Liverpool ta zama European champions a karo na biyar a shekara ta 2005.

Babban kocin Liverpool FC yana fita daga filin wasa bayan lashe wasa.
Asalin bajen Liverpool FC
kungiyar Liverpool yayin murnar lashe super cup a 2019

Liverpool ita ce ninth highest-earning football club in the world a 2016–17, da kudin shiga a shekara da suka kai €424.2 million,[1] kuma ita ce eighth most valuable a duniya kulub a 2018, da kudin da suka kai $1.944 billion.[2][3] Liverpool na da babban hamayya sosai tsakanin ta da Manchester United da kuma Everton.

Magoya bayan kulub din su biyu suna shiga cikin alhini, tare da mutane 39 – wanda yawancin su Italiyawa ne da magoya bayan Juventus suka mutu, hakan yasa a ka hana Kungiyoyin England shiga ko wacce irin gasa a Turai na tsawon shekara biyar, da kuma Hillsborough disaster a 1989, inda magoya bayan Liverpool 96 suka mutu a crush against perimeter fencing.

Magoya bayan liverpool FC a yayin bikin murnan lashe gasar Championship league a shekarar 2019

Kungiyar ta canja kayan tsawarta daga Jan Riga da farin wando zuwa Jan kafa a shekarar 1964 kuma tun daga nan shi take amfani dashi har a yau. Taken kulob din shine "You'll Never Walk Alone".

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. 23 January 2018. Retrieved 23 January 2018.
  2. Ozanian, Mike. "The World's Most Valuable Soccer Teams 2018". Forbes. Retrieved 2018-06-12.
  3. "How Liverpool's worldwide fanbase will be tuning into events at Manchester United". Liverpool Echo. Retrieved 29 July 2018.