Loris Karius

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Loris Karius
Rayuwa
Cikakken suna Loris Sven Karius
Haihuwa Biberach an der Riss (en) Fassara, 22 ga Yuni, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Jamus
Ƴan uwa
Ma'aurata Sophia Thomalla (en) Fassara
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 13
Nauyi 87 kg
Tsayi 187 cm

Loris Karius Loris Sven Karius (an haife shi 22 ga Yuni 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League Newcastle United. Karius ya wakilci Jamus a matakin matasa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]