Jump to content

Louisa Akpagu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Louisa Akpagu
Rayuwa
Haihuwa 22 Disamba 1974 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Louisa Akpagu (an haife tane a ranar 22 ga watan Disamban shekarar 1974) itace yar wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya wacce take wasa a matsayin mai tsaron raga.

Ta kasance mamba a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya. Ta kasance daga cikin kungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta 1995 .[1]

  1. "FIFA Women's World Cup Sweden 1995 - Teams". FIFA Women's World Cup Sweden 1995. FIFA. 1995. Archived from the original on 2016-12-21. Retrieved 2007-09-28.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Louisa Akpagu – FIFA competition record