Lubumbashi (lafazi : /lubumbashi/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Haut-Katanga. Lubumbashi yana da yawan jama'a 1,794,118, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Lubumbashi a shekara ta 1910.