Lucas Bravo
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Lucas Nicolas Bravo |
Haihuwa | Nice, 26 ga Maris, 1988 (37 shekaru) |
ƙasa | Faransa |
Harshen uwa | Faransanci |
Karatu | |
Makaranta |
Lycée Pasteur (en) ![]() |
Harsuna |
Faransanci Turancin Amurka |
Sana'a | |
Sana'a |
jarumi da model (en) ![]() |
IMDb | nm5575725 |
Lucas Nicolas Bravo (hauhuwa: 26 ga Maris 1988) dan wasan kwaikwayo ne na Faransa. An fi saninsa da rawar da ta taka a wasan kwaikwayo mai dogon zango na barkwanci da soyayya na Netflix mai suna Emily a Faris daga shekara ta dubu biyu da ashirin har zuwa tau.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.