Jump to content

Lucas Diallo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lucas Diallo
Rayuwa
Haihuwa 13 ga Yuli, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Karatu
Makaranta Sciences Po (mul) Fassara
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Lucas Telly Diallo,(An haife shi a ranar 13 ga watan Yuli 1996)[1] ɗan wasan Judoka ne na kasar Burkinabe wanda ke fafatawa a cikin ƙasa da 73. kg category.[2]

An zaɓe sa don fafatawa a Burkina Faso a jinkirin wasannin bazara na shekarar 2020 a Tokyo.[3] An tashi canjaras a wasansa na farko da Cedric Bessi na ƙasar Monaco.[4]

  1. "Judo DIALLO Lucas - Tokyo 2020 Olympics" . Olympics.com/tokyo-2020/ . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2021-07-24. Retrieved 2021-07-24.
  2. "En Route Pour Tokyo 2021 : Lucas Telly DIALLO, judoka Burkinabè à la découverte des Jeux Olympiques" .
  3. "En Route Pour Tokyo 2021 : Lucas Telly DIALLO, judoka Burkinabè à la découverte des Jeux Olympiques" .
  4. "Judo DIALLO Lucas - Tokyo 2020 Olympics" . Olympics.com/tokyo-2020/ . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2021-07-24. Retrieved 2021-07-24.