Jump to content

Lucas Thwala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lucas Thwala
Rayuwa
Haihuwa Mbombela (en) Fassara, 19 Oktoba 1981 (42 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Orlando Pirates FC2004-20129012
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2005-2010261
SuperSport United FC2012-
Platinum Stars F.C. (en) Fassara2012-201270
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Lamban wasa 14
Tsayi 171 cm

Lucas Bongane Thwala (an haife shi a ranar 19 ga watan Oktoba shekara ta 1981 a Nelspruit ) ɗan wasan baya na ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu mai ritaya wanda ya bugawa SuperSport United ta ƙarshe a gasar ƙwallon ƙafa ta Premier .[1]

An haifi Thwala a cikin Jeppe's Reef Malalane .

  1. Lucas Thwala at Soccerway. Retrieved 7 October 2022.