Jump to content

Luis Niño

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luis Niño
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Suna Luis
Shekarun haihuwa 3 ga Augusta, 1946
Wurin haihuwa Mexico
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Luis Niño (an haife shi ranar 3 ga watan Agustan shekarar alif dari tara da arba'in da shida miladiyya 1946) Dan kasar Mexico ne. Ya yi takara a gasar Olympics ta lokacin bazarar 1964 da kuma na lokacin bazarar 1968.[1]

  1. "Luis Niño". OlyMADMen. Retrieved 17 May 2020.

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Luis Niño at Olympedia