Jump to content

Luka Deborah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luka Deborah
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa

Luka Deborah (an haife ta a shekara ta dubu biyu da uku miladiyya 2003) kwararriyar 'yar wasan kwallon kafa ce ta Sudan ta Kudu wacce ke taka leda a matsayin mai gaba a Kungiyar Mata ta Sudan ta Kudancin ta Yei Joint Stars FC . [1]

Deborah a halin yanzu tana taka leda a matsayin Striker a kungiyar Yei Joint Stars FC da ke Yei Sudan ta Kudu kuma tana buga gasar kwallon kafa ta mata ta Sudan ta Kudu . [2]

Tana daya daga cikin 'yan wasan kwallon ƙafa mafi kyau wanda ba ya rasa zira kwallaye a kowane wasa da ta buga wanda ya sa ta kasance mai gaba da ba za a iya dakatar da ita ba.[3][4]

A halin yanzu tana taka leda a Yei Joint Stars FC .

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Ogila, Japheth (2022-04-19). "Deborah Luka: Yei Joint Stars' big name on mission". The City Review South Sudan (in Turanci). Retrieved 2023-01-09.
  2. cfeditoren (2022-04-19). "Deborah Luka: Yei Joint Stars' big name on mission". South Sudan (in Turanci). Retrieved 2023-01-09.
  3. Review, The City (2022-03-01). "Deborah scores five as Yei Joint Stars hit Tiger United 8-0". The City Review South Sudan (in Turanci). Retrieved 2023-01-10.
  4. Emmalex, Brown (2022-02-26). "Deborah scores super hat trick to hand Yei Joint Stars their first win in South Sudan Cup". tk SPORTS SS News | Your Home of Sports (in Turanci). Archived from the original on 2023-01-10. Retrieved 2023-01-10.