Lukman Lawal
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Lagos,, 19 Nuwamba, 1988 (37 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
boxer (en) |
|
Mahalarcin
| |
Lukmon Lawal (an haife shi ranar 19 ga watan Nuwamba, shekara ta alif 1988) a birnin Legas. ɗan damben Najeriya ne.[1][2] A wasannin Olympics na bazara na 2012, ya fafata a cikin babban nauyi na maza, amma ya sha kashi a zagayen farko.[3] Ya yi gasa a cikin wannan rukunin a wasannin Commonwealth na 2014.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ London2012.com Archived 2012-08-25 at the Wayback Machine
- ↑ "Lukmon Lawal Bio, Stats, and Results". Olympics at Sports-Reference.com (in Turanci). Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2017-10-04. More than one of
|archiveurl=and|archive-url=specified (help); More than one of|archivedate=and|archive-date=specified (help) - ↑ "Lukmon Lawal". BBC Sport. Retrieved 13 September 2012. Samfuri:Fv
- ↑ "Glasgow 2014 - Lukmon Lawal Profile". g2014results.thecgf.com. Archived from the original on 2017-10-05. Retrieved 2017-10-04. More than one of
|archiveurl=and|archive-url=specified (help); More than one of|archivedate=and|archive-date=specified (help)