Lyceum na Waƙa na Kyiv Mykola Lysenko
Appearance
|
music school (en) | ||||
|
| ||||
| Bayanai | ||||
| Farawa | 1934 | |||
| Suna saboda |
Mykola Lysenko (en) | |||
| Ƙasa | Ukraniya da Kungiyar Sobiyet | |||
| Located on street (en) |
Parkovo-Syretska Street (en) | |||
| Lambar aika saƙo | Україна, м. Київ, вул. Парково-Сирецька, 4 | |||
| Shafin yanar gizo | lysenko-school.org | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya | |||
| Babban birni | Kiev | |||


Lyceum na Jihar Kyiv mai suna Mykola Vitaliyovych Lysenko wani bangare ne na Kwalejin Waƙa na National Pyotr Tchaikovsky dake Ukraine.
Makarantar kwanan ta ƙware a fannin koyarda kaɗe-kaɗe a matakin sakandare a Kyiv.[1][2][3] kuma tana ɗaya daga cikin makarantu huɗu da ke da ma nufa iri ɗaya a Ukraine. Babban manufar makarantar ita ce horar da kwararrun mawaka.
Dalibanta suna samun ilimin waƙa na musamman tare da karatunsu na gabaɗaya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Violinist Arkadij Vinokurow dies aged 72". thestrad.com. 29 June 2021. Archived from the original on 2022-02-18. Retrieved February 18, 2022.
- ↑ ДИЧКО ЛЕСЯ ВАСИЛІВНА". composersukraine.org (in Ukrainian). Retrieved February 18, 2022.
- ↑ "Lilian Akopova, Klavier". genuin.de (in German). Retrieved February 18,2022.
