Jump to content

Mërgim Vojvoda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mërgim Vojvoda
Rayuwa
Haihuwa Hof (en) Fassara, 1 ga Faburairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Beljik
Albaniya
Kosovo (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Standard Liège (en) Fassara2013-2014
Sint-Truidense V.V. (en) Fassara2014-201540
  Albania national under-21 football team (en) Fassara2014-110
  FC Carl Zeiss Jena (en) Fassara2015-220
  Royal Excelsior Mouscron (en) Fassara1 ga Yuli, 2016-30 ga Yuni, 2019761
  Kosovo men's national football team (en) Fassara2017-562
  Standard Liège (en) Fassara1 ga Yuli, 2019-31 ga Augusta, 2020281
Torino FC (en) Fassara1 Satumba 2020-1102
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Nauyi 71 kg
Tsayi 187 cm
Mërgim Vojvoda
Mërgim Vojvoda Acikin filin Wasa

Mërgim Vojvoda[1] (an haife shi ranar 1 ga watan Fabrairu, 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Kosova wanda ke taka leda a matsayin cikakken 'dan wasan baya ko mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Torino[2] ta Italiya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kosovo.[3] [4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.