Ma'aikatar Gona da Kiwo (jihar Kaduna)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ma'aikatar Gona da Kiwo
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1980
agric.kdsg.gov.ng

An kafa ma'aikatar gona da kiwo a cikin shekaran 1980, tana da alhakin samar da tsari da shugabanci a karkashin Gwamnatin Jihar Kaduna game da Aikin Noma . Ma'aikatar tana da kuma ikon samar da ayyukan aiwatarwa ga hukumomin ta, tana da hukumomi biyu kacal a yanzu. Gwamnatin jihar Kaduna ta kafa wani dakin karatu da bankunan bayanai don ma'aikatar aikin gona da kiwo don tallafawa ikon ma'aikatun a bangarorin yin kyakkyawan tsari, kasafin kudi, sanya ido, dubawa da kuma daidaita ayyukan da ake bukata a ciki. ma'aikatar.

Hukumomi[gyara sashe | gyara masomin]

Hukumomin suna aiki a matsayin hannun Ma'aikatar don aiwatar da wasu takamaiman aikin.

  • Aikin Noma na Jihar Kaduna (KADP)
  • Kasuwancin Gudanar da Dazuzzuka na Jihar Kaduna (KSFMP

Yankunan[gyara sashe | gyara masomin]

Sassan a cikin ma’aikatar sun hada da;

  • Ayyukan Injiniya (Ayyukan Injiniya da Ayyukan Ban ruwa)
  • Aikin Noma (Aikin gona, Kawo, Kifi da sauransu)

Diddigin bayanai na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Ma'aikatar Noma ta Jihar Kaduna

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]