Ma'aikatar Kasafin Kudi da Tsara Tattalin Arziki ta Jihar Ribas
Appearance
Ma'aikatar Kasafin Kudi da Tsara Tattalin Arziki ta Jihar Ribas | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | government agency (en) |
Ma’aikatar Kasafin Kudi da Tsara Tattalin Arziki ma’aikatar gwamnati ce ta, jihar Ribas,kasar Najeriya da ke da alhakin tsara manyan manufofin tattalin arziki da shirye-shiryen gwamnati gami da hanyoyin aiwatar da su kai-tsaye, da kuma nufin, inganta matsayin rayuwa da ingancin rayuwar 'yan ƙasa. Ma’aikatar ta kuma dauki nauyin “shirya kasafin kudin shekara-shekara na jihar Ribas tare da tabbatar da cewa aiwatar da kasafin Kudin ya yi daidai da manufar gwamnatin jihar.”[1][2]
Duba wasu abubuwan
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin ma'aikatun gwamnati na jihar Ribas
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "'Budget Ministry, Live Wire Of Govt'". The Tide. Port Harcourt: Rivers State Newspaper Corporation. 13 June 2011. Retrieved 28 January 2015.
- ↑ "Challenges of the Niger Delta Identified". Government of Rivers State. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 27 January 2015. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help)