Ma'aikatar Shari'a ta Jihar Kaduna
Appearance
Ma'aikatar Shari'a ta Jihar Kaduna |
---|
Ma'aikatar Shari'a ita ce ma'aikatar gwamnatin jihar Kaduna, babban ayyukan ta shine gudanar da ƙara da ayyukan shari'a da gabatar da kara a cikin jihar. Ma'aikatar Shari'a ita ce ke kula da kuma tsarin kotuna da ofisoshin shigar da kara. Aisha Dikko ita ce Atoni Janar.[1][2][3]
Nauye Nauye
[gyara sashe | gyara masomin]Ma'aikatar Shari'a tana da daukan nauyii a kan abubuwan da suka shafi doka da gabatar da Knesset da kwamitocinta., Ma'aikatar tana aiki tare da sashen tsaro don tabbatar da kiyaye doka da oda, don kuma kula da gudanar da shari'a a jihar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ MySalaryScale. "Kaduna State Ministry of Justice Reviews - MySalaryScale". www.mysalaryscale.com (in English). Retrieved 2020-05-05.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Alleged fake doctor worked in Kaduna Ministry for 11 years". The Sun Nigeria (in Turanci). 2020-02-23. Retrieved 2020-05-05.
- ↑ "Kaduna government arraigns 'fake' doctor who worked in state hospital". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-02-24. Retrieved 2020-05-05.