Madame Tussauds
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | wax museum (en) |
| Ƙasa | Birtaniya |
| Mulki | |
| Hedkwata | Landan |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1839 |
| Wanda ya samar | Marie Tussaud (en) |
| Awards received | Thea Classic Award (2007) |
| madametussauds.com… | |

Madame Tussauds (lafazi-|tju:ˈsɔːdz, ko tuːˈsoʊz)[1] gidan ajiye kayan tarihi ne na (wax museum) dake a birnin London da wasu ƙananan a wasu manyan birane. wax sculptor Marie Tussaud ce ta kafa ta. Ada ana kiranta da "Madame Tussaud's"; alamar dake nuna mallaka na afostirof din yanzu ba'a amfani dashi a sunan.[2][3] Madame Tussauds na daga cikin manyan wuraren bude ido a London, inda yake dauke da ayyuka da ake kira waxworks na shahararrun kuma mutanen tarihi da kuma shahararrun fina-finai da dan'wasan telebijin.
An haifi Marie Tussaud a matsayin Marie Grosholtz a cikin 1761 a Strasbourg, Faransa . Mahaifiyarta ta yi aiki ga Philippe Curtius a Bern, Switzerland; shi likita ne mai ƙwarewa a cikin ƙirar ƙira. Curtius ya koya wa Tussaud fasahar yin kwalliya lokacin da take yarinya; lokacin da ya koma Paris, Marie da mahaifiyarta sun biyo baya.[1] Grosholtz ta kirkiro siffar ta farko, ta Voltaire, a cikin 1777. [2] A shekara 17, bisa ga tarihinta, ta zama mai koyar da fasaha ga Madame Elizabeth, 'yar'uwar Sarki Louis na sha shida. A lokacin Juyin Juya Halin Faransa, an daure ta na tsawon watanni uku, amma daga baya aka sake ta.[1] A lokacin juyin juya halin, ta yi samfuran shahararrun wadanda abin ya shafa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ cite book | last1 = Wells | first1 = John C. | authorlink1 = John C. Wells | title = Longman Pronunciation Dictionary | chapter = Tussaud's | publisher = Pearson Longman | year = 2009 | location = London | isbn = 978-1-4058-8118-0
- ↑ cite news |periodical=The New York Times |url=https://www.nytimes.com/2007/08/24/arts/design/24ripl.html |title=Ripley's Believe It or Not – Madame Tussauds |date=24 August 2007 |first=Edward |last=Rothstein |accessdate=12 May 2010 |postscript= : "Madame Tussaud (who gave the attraction its now-jettisoned apostrophe) ..."
- ↑ Times Online Style Guide – M Archived 2010-05-29 at the Wayback Machine: "Madame Tussauds (no longer an apostrophe)."