Madatsar ruwan Barekese

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Madatsar ruwan Barekese
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Ashanti
Geographical location Kogin Ofin
Coordinates 6°50′N 1°43′W / 6.84°N 1.72°W / 6.84; -1.72
Map

Dam din Barekese shine madatsar ruwa a Kogin Ofin wanda ke tallafawa babban kamfanin sarrafa ruwa na garin Kumasi a Yankin Ashanti na kasar Ghana, wanda ke samar da kusan kashi 80 cikin ɗari na ruwan sha ga birnin da kewaye.[1][2] Kamfanin Ruwa na Ghana ne ke gudanar da shi.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Shugaban kasar Ghana na farko, Dr. Kwame Nkrumah ne ya gina madatsar ruwan. An fara shi a shekarar 1965, kuma an kammala shi a watan Yunin shekarar 1969 da nufin samar da ruwa da wutar lantarki ga mutanen garin Kumasi.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Barekese Dam under threat from encroachers - Kessben FM". Archived from the original on 2015-04-17. Retrieved 2015-04-17.
  2. "Government gets funding for expansion of Barekese Dam". www.ghanaweb.com. Retrieved 2015-04-17.
  3. -SpyGhana.com, Ghana. "Revive Nkrumah's Barekese Power Project -". Archived from the original on 2021-06-27. Retrieved 2015-04-17.
  4. "Chainsaw operations rife at Barekese - Graphic OnlineGraphic.com.gh". Graphic Online. Retrieved 2015-04-17.