Madatsar ruwan Weija

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Madatsar ruwan Weija
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Greater Accra
Gundumomin GhanaWeija-Gbawe Municipal District
Geographical location Kogin Densu
Coordinates 5°34′N 0°20′W / 5.57°N 0.34°W / 5.57; -0.34
Map

Dam din Weija madatsar ruwa ce a Kogin Densu wanda ke tallafawa babban kamfanin sarrafa ruwa na Accra a cikin yankin Greater Accra na Ghana. Kamfanin Ruwa na Ghana ne ke sarrafa shi. Wannan yana bayar da kusan kashi 80 na ruwan sha ga dukkan garin Accra da kewaye.[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ofori, Amoani. "NADMO - Weija Dam Spillage Ongoing ... Nadmo Success Story". www.nadmo.gov.gh. Archived from the original on 2015-05-25. Retrieved 2015-05-25.
  2. "Ghana News - Spillage of Weija dam causes 'severe' flooding at Glefe, Opetekwei". www.myjoyonline.com. Archived from the original on 2015-05-25. Retrieved 2015-05-25.
  3. Boateng, Caroline. "Ghana news: Weija Dam spillage floods communities - Graphic Online". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2017-08-03.