Madhepura
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƙasa | Indiya | |||
| Jihar Indiya | Bihar | |||
| Division of Bihar (en) | Kosi division (en) | |||
| District of India (en) | Madhepura district (en) | |||
| Babban birnin |
Madhepura district (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,787 km² | |||
| Altitude (en) | 41 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 852113 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en) | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 6476 | |||
Madhepura Birni ne da yake a karkashin jihar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan mutante a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a hasashen shekarar 2011 tanada jumullar mutane 1,001,762.
