Madias Nzesso
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Douala, 20 ga Afirilu, 1992 (33 shekaru) |
| ƙasa | Kameru |
| Sana'a | |
| Sana'a |
weightlifter (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Nauyi | 75 kg |
| Tsayi | 164 cm |
Madias Dodo Nzesso Ngake (an haife ta a ranar 20 ga watan Afrilu 1992 a Douala, Kamaru) 'yar Kamaru ce 'yar wasan weightlifter. [1] Ta yi gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012 a gasar-75 kg kuma ta sami lambar tagulla.