Jump to content

Chennai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Madras)
Chennai
சென்னை (ta)


Wuri
Map
 13°04′57″N 80°16′30″E / 13.0825°N 80.275°E / 13.0825; 80.275
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaTamil Nadu
District of India (en) FassaraChennai district (en) Fassara
Babban birnin
Tamil Nadu (1969–)
Madras State (en) Fassara (1947–)
Madras Presidency (en) Fassara
Chennai district (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 6,599,000 (2024)
• Yawan mutane 15,460.49 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Tamil (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 426,830,040 m²
Altitude (en) Fassara 6 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1639
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Gwamna M. K. Stalin (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 600...
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 44
Wasu abun

Yanar gizo chennaicorporation.gov.in

Chennai ko Madras, Birni ne, da ke a jihar Tamil Nadu, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Tamil Nadu. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimillar mutane 8,917,749 (miliyan takwas da dubu dari tara da sha bakwai da dari bakwai da arba'in da tara). An gina birnin Chennai a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]