Mahmoud Alaa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahmoud Alaa
Rayuwa
Haihuwa Itay El Barud (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wadi Degla SC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Nauyi 84 kg
Tsayi 189 cm

Mahmoud Alaa Eldin Mahmoud Ibrahim (an haifeshi ranar 1 ga watan Janairu, 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zamalek ta Masar da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar.[1][2] Ya yi takara ga tawagar Masar a gasar Olympics ta bazara ta 2012.[3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Mahmoud Alaa - Player profile". Soccerway. Retrieved 20 March 2019.
  2. "Men's Football". London2012.com. Archived from the original on December 5, 2012. Retrieved July 30, 2012.
  3. "Mahmoud Alaa El-Din Bio, Stats, and Results | Olympics at Sports-Reference.com". web.archive.org. Archived from the original on 14 January 2020. Retrieved 18 July 2020.