Mahmoud Gad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahmoud Gad
Rayuwa
Haihuwa El Senbellawein (en) Fassara, 1 Oktoba 1998 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Mahmoud Gad (an haife shi 1 Oktoba, shekara ta alif ɗari tara da casa'in da takwas 1998A.c) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar ENPPI a gasar Firimiya ta Masar.[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Mahmoud Gad". Soccerway. Retrieved 17 July 2021.
  2. Eric Goodman (7 July 2021). "Tokyo Olympics Men's Soccer Preview – Group C (Spain, Argentina, Egypt, Australia)". NBC Olympics. Retrieved 17 July 2021.
  3. Ben Grounds (15 July 2021). "Football at Olympics Tokyo 2020: Which Premier League stars are heading to the Games?". SkySports. Retrieved 17 July 2021.